Auta Mg Boy – Alkawari Lyrics

Auta Mg Boy – Alkawari – (Official Video 2023 Lyrics, Letra Auta Mg boy
Alkawari damke ki rike
Kar kayi wasa karka sake
Jinki nake kaunar ki nake
A cikin raina ka lake
Zuciya begen ki take
Karka damu gidan ka nake
Soyayyah ce ta hada mu
Rabuwar mu akwai wahala
(Eh mana)
Alkawari ki rike da karfi
Son ki nake kiji ba da wai ba
Kaima alkawari ka rike da karfi
Son ka nake kaji ba da wai ba
Eh kaji ba da wa
Daga nesa nafara ganin ki
Na yaba da irin tafiyar ki
Kinyi kyau da ganin murmushin ki
Kika tara maza kallon ki
Nina fisu nazo, zamu keta hazo
Da ganin ki nace ga kalata
Kinyi kala ta
Za’a wayi gari kaga munyi aure
Inda rabo mu rufe ta kyaure
Muyi hakuri a zama mu daure
Har watarana muna a tare
Ka zama ni, na zama kai
Muyi rayuwar data burge kowa
Data burge kowa
Soyayyah ita ta hadamu
Ko mutuwa ba zata raba mu
Indai tazo tare zata kai mu
Indan da hali rami daya a hada mu
Dani dake, dani dake
In zamu rayu sai dai a inuwa daya
Shiyasa don shi so bai da farashi
Balle a ce za’a taya shi
Ya wuce duk yanda ka san shi
Ko’a kala babu irin shi
Dakai zanje cikin dangi
Kai na zaba muyi rayuwa
Eh muyi rayuwa
Lyrics, Letras, Paroles, Deutsche, Letras, Testi,Тексты, Texty, Norske, Текстови, Versuri, Persian, Liricí, Lirik, Nederlandse, Tagalog

Deixe um comentário

O seu endereço de e-mail não será publicado. Campos obrigatórios são marcados com *