Sadiq Saleh – Darasul Auwal Lyrics

Sadiq Saleh – Darasul Auwal ( Lyrics ) Letra Sadiq Saleh Sadiq Saleh – Darasul Auwal ( Lyrics )
Bakin ciki garan ya kare

Farin ciki garan zai ɗore

Samun ka tabbaci na more

Mata cikin ku ni kere

Ina son ka Allah ya mallaka min kai har abada (kai ne)

(Haaayiii)Ad-darsul Auwal, darasi na farko

Aa Soyayya sai dai darasin sani mun gama babin nan

Ad-darsul Auwal, darasi na farko

Aa Soyayya sai dai darasin sani mun gama babin nan

Hubii hubi, hubi hubi na

Ƙalbii ƙalbi, ruhii ruhii (ana)

Zana raka a duk nisan tafiya sai mun dawo

In ta tsare ki kamar sirrin tikita marhi pawo

Ga nasara ta muka na yin ta sai mun jawo

Mun yi shirin mu shige babban lamarin kafa mun sawo

Ilahu na gode maka da ka ban yar baiwa

Sirin na rai ya haɓɓaka har ya kai ni burtawa

Da san ki ma ni zam mutu ba zan iya rabu da ke ba

Cigaban ka ni keso beby na

Ɗaga hannu hubi addu’a zan yi maka

Zaɓi na komai na ce make ce (ameen)

Ya Ilahi ka taimaki wannan bawan (ameen)

Ka tsare shi da duk sharrin mai sharri (ameen)

Ka hada shi da mai adadin alheri (ameen)

Ka cika ma shi kyau kyawan ƙudurin shi (ameen)

Rufa mai asiri yafi ƙarhin bashi (ameen)

Ka kai shi gaba, maƙiyan ka kai bayanshi (ameen)

Kasa ni zamo mallaki matarshi

Karshen zance Ilahu ka amsa ( Allah ameen)

Ni kin gama min komai, ki na son kallo na

In hadu da ke yafi, ki na ƙure daɗi na

Madubin kallo da son ki nake kwana

Zo cika guri na kar da mu kai inuwa rana

Haqar da muke ke kyawon ta mu cimma haƙa yahi

Ina tsoron mutuwa dan ban barka (wayyo)

Dena ganin kyau kyawar fuskar ka (0h ooh)

Zo gani dai gangar jiki a ruhi daya

Kai ne kadai mai mallaki ta na zuciya

Mun zama daya, soyayya mu da kai ba rabuwa (ooh ooo)

Ad-darsul Auwal, darasi na farko

Soyayya sai dai darasin sani mun gama babin nan

(Tabbas)Ad-darsul Auwal, darasi na farko

Aa Soyayya sai dai darasin sani mun gama babin nan
Lyrics, Letras, Paroles, Deutsche, Letras, Testi,Тексты, Texty, Norske, Текстови, Versuri, Persian, Liricí, Lirik, Nederlandse, Tagalog

Deixe um comentário

O seu endereço de e-mail não será publicado. Campos obrigatórios são marcados com *